Jikan Malam Wa'azin Turmi Apple

Jikan Malam Wa'azin Turmi

wa'azin kasuwa da nishadi

Features & Capabilities

Wa'azin Nishadi tare da Jikan Malam

Sacrari wa'azin kasuwa/turmi tare da Jikan Malam

An haifi Jikan Malam a Layin yan-Dusa dake Unguwar Gama,Birget Kano Nigeria. Yayi makarantar Allo ta Malam Khamisu mai Al-Majirai na nan layin rijiya. Sunansa Alhaji Abubakar. Alhaji Malam Usman wanda akafi sani da dan Marayan Zaki halifan malam Lawan Qalarawi sukanje tare da abokansa kaiwa kayan waazi wajen waazin malam Qalarawi amma kowa na gujewa daukan kayan waazi kaman inji da lasifika. Sai shi Jikan Malam ya amince da kaiwa kayan. Daga nan wani lokaci akansa su fara qira'a wato karatu kafin Malam yazo ya fara wa'azi. Daga haka har shima jikan malam ya fara nasa waazin. Mutane ne sukayi masa laqabi da jikan malam. Kakansa makeri ne shugaban makeran Daura kaman yanda Jikan Malam ya fada kasancewar kakarsa yar Daura ce.

Idan kunji dadin wannan manhajja sai ku aikata ga yanuwa da abokai.

User Growth & Download Statistics

App
By:
Abdulkarim Nasir
Rating:
4.00
(6)
Version:
1.0 Last updated: 2022-11-11
Version code:
853283103
Creation date:
2022-11-11
Compatible devices:
Size:
128.05MB
URLs:
Privacy policy
Full description:
See detailed description
Source:
Apple Apps Store
Data ingested on:
2026-06-06
Compare stats and ranking:

Contact the developer

Chrome-Stats does not own this Apple app. Please use these information below to contact the Apple app developer.
Developed by:
Abdulkarim Nasir
Apple Apps Store
https://apps.apple.com/ng/app/jikan-malam-waazin-turmi/id6444348054

Best Jikan Malam Wa'azin Turmi Alternatives

Here are some Apple apps that are similar to Jikan Malam Wa'azin Turmi: