Features & Capabilities

WA'AZIN MALAM MUHAMMADU KABIRU HARUNA GOMBE

KABIRU GOMBE

WA'AZIN MALAM MUHAMMADU KABIRU HARUNA GOMBE

Manhajjar Sautus sunnah itace ta FARKO ajerin karatuttukan malam kabeeru gombe da na kawo muku. Acikinta zakusamu lakcoci daga 01 zuwa 13.

Manhajjar Lakcoci Zafafa itace ta BIYU ajerin karatuttukan malam kabeeru gombe da na kawo muku. Acikinta zakusamu lakcoci daga 14 zuwa 28.

Manhajjar Sautul Hikmah itace ta UKU ajerin karatuttukan malam kabeeru gombe da na kawo muku. Acikinta zaku samu lakcoci daga 29 zuwa 45.

Manhajjar SUNNAH SAK BID'AH SAM itace ta HUDU ajerin karatuttukan malam kabeeru gombe da na kawo muku. Acikinta zakusamu lakcoci daga 45 zuwa 64.

Manhajjar SUNNAH SAK BID'AH SAM itace ta BIYAR ajerin karatuttukan malam kabeeru gombe da na kawo muku. Acikinta zakusamu lakcoci daga 66 zuwa 89.

Sautus Sunnah, Kabiru Gombe, Waazi, wa'azi, malam kabeer Gombe, Kabeeru Gwambe, wa'azi da Hausa.

KARATUN MALAM MUHAMMADU KABEERU GOMBE.

Sunnah Sak bidi'a sam

Acikin wannan manhajja zaku samu wa'azuzzuka ko wa'azozi kamar haka:

  1. Alhakumu : Malam sheikh Kabiru Gombe mp3

  2. Alaba Rago Lagos Malam kabiru Gombe harshen Hausa mp3.

  3. Tarbiyyar Uwa : malam kabiru gombe mp3

  4. Wa'azin iLLeLa karatun malam kabiru Gombe

  5. iLLoLin Jahilci audio malam kabiru Gombe.

  6. Zumunci : Malam kabiru Gombe mp3

  7. Madinah Gausi

  8. Mummunar Cikawa

  9. Kallon Fina Finai Kabiru Gombe

  10. Sheikh kabiru Gombe Ku kill ace matanku

  11. Waye me sallah Malam Kabiru Gombe

  12. 'Yan shi'a

  13. Sufayen Da Dana Yanzu

  14. Sunnah SAK

  15. Tafarkin magabata

  16. Kan Giwa Jihar Kebbi

  17. Wa'azin Jihar Kano 2017

  18. Bauchi Masjid Sautus Sunnah

  19. Waazi Jihar Kano 2015

  20. Lagos 2016 wa'azi

  21. Waazin Lagos 31 Oct 2016

  22. Lagos Agege wa'azi

  23. Waazin Zamfara 2016

  24. Wuce Gona Da Iri

SHEIKH MUHAMMADU KABIRU HARUNA GOMBE

Wannan Manhaja taqunshi wasu daga cikin karatuttukan malam kabiru ibrahim Gombe.

wannan malami wato Sheikh kabiru gombe malamine na sunnah, wadda yake fadakarwa a addinin musulunci . Shahararren malamin sunnah ne. Sheikh kabiru gombe hudubah

SHEIKH MUHAMMAD KABIRU GOMBE

Takaitaccen Tarihin sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe (Daga Alaramma Usman Birnin Kebbi) :

Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe, an haifi malam a garin Kuri a karamar hukumar Yamaltu Deba, a jihar Gombe.

Malam yayi makarantar firamare a garin Gombe, a islamiyya ta izala anan garin Gombe Sheikh kabiru Gombe ya samu haddar AL-QUR'ANI mai girma tare da gyara karatun sa a wajen malamai irin su : Sheikh Zarma Gombe, Da Sheikh Dr. Abdullahi Saleh Pakistan. Ya kuma yi wasu karatunsa na ilimi a wajen maluma irin su Sheikh Usman Isah Taliyawa Gombe.

Sheikh Kabiru Gombe ya zama Alaramma mai jan baki a kungiyar izala tun yana karami, kafin daga bisani ya juya zuwa mai wa'azi wanda a halin yanzu duniyar Hausa take amfana da wa'azin sa.

Sheikh Kabiru Gombe bai tsaya iya wa'azi ba, yana taba kasuwanci sannan babban Manomi ne. Malam yana da mata hudu da yara da jikoki. Malam yana da baiwa kwarai, domin duk abun da malam ya haddace to da wuya kaga wannan abu ya salwanta a kwakwalwarsa.

Allah ya karawa rayuwar Sheikh albarka, ya bamu ikon aiki da abun da muke karantawa da wanda muke karantarwa. Amin.

Akwai sauran manhajjoji masu zuwa in saha Allahu da zasu kawo muku wadannan lakcoci :

Waye Mai Sallah - Sheikh Kabiru Gombe Mp3 ILLar Zina Kan Jama'a - Sheikh Kabiru Gombe ILLar Shaye-Shaye - Sheikh Kabiru Gombe Mp3 Sunnah Sak Bidia Sam - Sheikh Kabiru Gombe Illar Shi'a A Jiya - Sheikh Kabiru Gombe Su Waye Masu Amana - Sheikh Kabir Gombe Mutuwa Da Zaman Kabari -Sheikh Kabir Gombe Riba da Illolinta - Sheikh Kabiru Gombe Anfake Da Guzuma an Harbi Karsana - Gombe

User Growth & Download Statistics

App
By:
Abdulkarim Nasir
Rating:
4.20
(20)
4.20
Version:
1.1 Last updated: 2019-10-15
Version code:
833167656
Creation date:
2019-07-20
Compatible devices:
Size:
178.66MB
URLs:
Privacy policy
Full description:
See detailed description
Source:
Apple Apps Store
Data ingested on:
2026-06-06
Compare stats and ranking:

Contact the developer

Chrome-Stats does not own this Apple app. Please use these information below to contact the Apple app developer.
Developed by:
Abdulkarim Nasir
Apple Apps Store
https://apps.apple.com/ng/app/kabiru-gombe/id1471439148

Best Kabiru Gombe Alternatives

Here are some Apple apps that are similar to Kabiru Gombe: