Features & Capabilities

LAKCOCI ZAFAFA MASU MATUQAR DADIN SAURARO

LAKCOCI ZAFAFA

Kabiru Gombe, Waazi, wa'azi, malam kabeer Gombe, Kabeeru Gwambe, wa'azi da Hausa.

Wannan manhjajja cigaban ta farkoce wato me taken Sautus sunnah.

ALBISHIRINKU : Kunason nishadi da kuma ilimantarwa? Ku sauke wannan manhajja ku kunna karatu na ashirin da biyar minti na talatin da uku zuwa na arba'in da biyar....lalle zakusha nishadi.

Don Allah idan kunji dadin wannan manhajja kuzo ku bata tauraro biyar (5-stars) cikin wannan gida sannan ku rubuta tsokacinku wato review.

Sautus sunnah mp3 Sunnah Sak bidi'a sam

Acikin wannan manhajja zaku samu wa'azuzzuka ko wa'azozi kamar haka:

  1. Manufar 'Yan Shi'a Sheikh Kabiru Gombe

  2. Yaku 'Yan Siyasa Sheikh Kabiru Gombe Mp3

16-18. Mallakar Miji ta hanyar daya dace : malam kabiru gombe mp3

  1. Zinace Zinace

  2. Wasika zuwaga mawadata Sheikh Kabiru Gombe.

  3. Garin neman gira an rasa ido Sheikh Kabiru Gombe

  4. Amfanin Hijabi Sheikh Kabir Gombe

  5. Matasa Mu Tashi Mu Nemi iLimi Sheikh Kabir Gombe

  6. Matan aljannah a duniya Kabiru Gombe

  7. Sheikh kabiru Gombe Ladubban tarewa a sabon gida

  8. Muhimmancin kyautatawa isali Malam Kabiru Gombe

  9. Tonon silili

  10. Rayuwar dan Adam

SHEIKH MUHAMMADU KABIRU HARUNA GOMBE

Wannan Manhaja taqunshi wasu daga cikin karatuttukan malam kabiru ibrahim Gombe.

wannan malami wato Sheikh kabiru gombe malamine na sunnah, wadda yake fadakarwa a addinin musulunci . Shahararren malamin sunnah ne. Sheikh kabiru gombe hudubah

Takaitaccen Tarihin sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe. Daga : Alaramma Usman Birnin Kebbi. Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe, An haifi Malam a garin Kuri a karamar hukumar Yamaltu Deba, a jihar Gombe. Malam yayi makarantar firamare a garin Gombe, a islamiyya ta Izala anan garin Gombe Sheikh kabiru Gombe ya samu Haddar AL'QURANI mai girma tare da gyara karatun sa a wajen malamai irin su : Sheikh Zarma Gombe, Da Sheikh Dr. Abdullahi Saleh Pakistan. Ya kuma yi wasu karatunsa na ilimi a wajen maluma irin su Sheikh Usman Isah Taliyawa Gombe. Sheikh Kabiru Gombe ya zama Alaramma mai jan baki a kungiyar Izala tun yana karami, kafin daga bisani ya juya zuwa mai wa'azi wanda a halin yanzu duniyar Hausa take amfana da wa'azin sa. Sheikh Kabiru Gombe bai tsaya iya wa'azi ba, yana taba kasuwanci sannan babban Manomi ne, Malam yana da mata hudu da yara da jikoki. Malam yana da baiwa kwarai, domin duk abun da malam ya haddace to da wuya kaga wannan abu ya salwanta a kwakwalwarsa Allah ya karawa rayuwar Sheikh albarka, ya bamu ikon aiki da abun da muke karantawa da wanda muke karantarwa. Amin.

User Growth & Download Statistics

App
By:
Abdulkarim Nasir
Rating:
5.00
(1)
5.00
Version:
1.2 Last updated: 2019-10-16
Version code:
833184803
Creation date:
2019-07-04
Compatible devices:
Size:
151.12MB
URLs:
Privacy policy
Full description:
See detailed description
Source:
Apple Apps Store
Data ingested on:
2026-06-07
Compare stats and ranking:

Contact the developer

Chrome-Stats does not own this Apple app. Please use these information below to contact the Apple app developer.
Developed by:
Abdulkarim Nasir
Apple Apps Store
https://apps.apple.com/ne/app/lakcoci-zafafa/id1471217346

Best Lakcoci Zafafa Alternatives

Here are some Apple apps that are similar to Lakcoci Zafafa: