Features & Capabilities

Tashoshin gidajen Rediyo a fadin Najeriya dama Duniya baki daya cikin yaren Hausa - Kano, Jigawa, Bauchi, Gombe, Kaduna,Katsina,Abuja, Lagos, BiBiSi Hausa,DW Jamus e.t.c

Rediyon Hausawa domin kawo muku tasoshin gidajen rediyonku tafin hannunku, akwatunan gidajen rediyon gida da wajen Najeriya.

Aciki zaku samu wadannan tasoshin: Gidan rediyon bibisi landan WATO BiBiSi Hausa landan take kira Gidan rediyon doci wele wato DW dake birnin Jamus VOA Amurka wato Sashen Hausa Muryar Amurka Rediyon Faransa Intarnashinal ZongoLink Radio Dala FM Kano Freedom Rediyo Kano Freedom Rediyo Kaduna Freedom Rediyo Dutse Alheri Rediyo Zariya Nagarta Rediyo Kaduna Radio Najeriya Kaduna Radio Najeriya Supreme Kaduna Pyramid Kano

Idan kuna bukatar karin wasu tasoshin gidajen rediyo cikin wannan manhajja toh kuna iya aiko da sako dauke da sunan tashar domin sakata cikin wannan manhajja.

Idan manhajja bata aiki toh ku duba internet-connection naku wato data. A tabbatar cewa akwai data me kyau.

Idan akwai data amma akaga rediyo bata aiki toh a sabunta manhajjar. Idan an sabunta manhajar amma dai duk da haka rediyo bata aiki toh aiko saqon email zuwa ga Kareemtkb@gmail.com

Asha saurare lafiya. Idan kunji dadin wannan radio Hausa ku bata tauraro biyar kuma ku aikata zuwa ga sauran Hausawa.

Asha labaran Dunia lafiya.

User Growth & Download Statistics

App
By:
Abdulkarim Nasir
Rating:
3.30
(6)
Version:
1.2 Last updated: 2025-04-01
Version code:
873267817
Creation date:
2019-06-24
Compatible devices:
Size:
16.97MB
Price:
3200
URLs:
Website ,Privacy policy
Full description:
See detailed description
Source:
Apple Apps Store
Data ingested on:
2026-06-07
Compare stats and ranking:

Contact the developer

Chrome-Stats does not own this Apple app. Please use these information below to contact the Apple app developer.
Developed by:
Abdulkarim Nasir
Apple Apps Store
https://apps.apple.com/ng/app/rediyon-hausawa/id1469750251
Website:
https://kareemtkbalex.blogspot.com

Best Rediyon Hausawa Alternatives

Here are some Apple apps that are similar to Rediyon Hausawa: