English To Hausa Dictionary Android

English To Hausa Dictionary

Kamus din Turanci da Hausa mafi sauki da sauri, mai aiki ba tare da data ba.

Overview

Features & Capabilities

dictionary mafi inganci da sauri domin koyon Turanci da Hausa! Kamus (English to Hausa & Hausa to English Dictionary) manhaja ce mai sauƙi wadda ke aiki ba tare da data na intanet ba (Offline). Manhajar tana taimaka wa ɗalibai, matafiya da duk wanda ke son ƙarfafa amfani da harshen Turanci da Hausa cikin sauƙi.

Zaka iya bincika ma'anar kalmomi cikin sauri tare da koyon yadda ake furta su. Manhajar tana ɗauke da dubban kalmomi masu amfani a rayuwar yau da kullum.

ZABUƁƁAN ABABEN DA KE CIKIN MANHAJAR:
• Aiki ba tare da Intanet ba (100% Offline): Ba kwa buƙatar data ko haɗin intanet domin duba ma'anar kalmomi.
• Bincike ta Hanyar Murya (Voice Search): Zaku iya danna maik (microphone) domin faɗar kalma da baki, kuma manhajar zata nemo muku ita cikin sauƙi.
• Karin Kalmomi da Kanka: Muna da sashin da zaka iya ƙara sabuwar kalma da kanka idan babu ita a cikin kamus ɗin.
• Kalmar Rana (Word of the Day): Kullum manhajar zata samar muku da sabuwar kalma domin faɗaɗa ilimin ku.
• Alamar Adana Kalmomi (Bookmarks): Zaka iya adana kalmomin da kake so ka riƙa bita a kai a kowane lokaci.
• Tarihin Bincike (Search History): Tana adana kalmomin da ka bincika kwanan nan domin sauƙin sake duba su.
• Canza Kalar Manhaja (Custom Themes): Zaka iya tsara launukan manhajar zuwa kalar da kake so domin kare idanunka da kuma kyawun gani.
• Furucin Kalma (Audio Pronunciation): Saurari yadda ake furta kalma ta hynar sauti mai inganci.

Ku sauke manhajar "English To Hausa Dictionary" yanzu domin sauƙaƙa koyon harshen Turanci da Hausa a kowane lokaci da kowane guri!

---

Learn English and Hausa easily with the ultimate offline dictionary! The English To Hausa Dictionary is a lightweight, offline-first application designed for students, educators, travelers, and anyone looking to master both languages.

KEY FEATURES:
• Offline Mode: Look up translations anytime, anywhere, without needing an internet connection.
• Voice Search: Speak into the microphone and instantly find the word you are looking for.
• Custom Word Installer: Add your own words, meanings, and notes to the offline database.
• Word of the Day: Learn a new word every day with interactive examples.
• History & Bookmarks: Save favorite words and revisit your recent searches with ease.
• Beautiful Theme Customizer: Swap dynamic accent colors and eye-safe reading themes easily.
• Pronunciation Voice Guide: Tap and listen to accurate audio pronunciations.

Download English To Hausa Dictionary today and elevate your bilingual vocabulary!

User Growth & Download Statistics

App
By:
sulaiman 3131
Downloads:
78 39
Version:
1.0 Last updated: 2026-07-20
Version code:
1
Creation date:
2026-07-19
Publisher country:
NG NG
Permissions:
  • android.permission.INTERNET Low risk
  • com.android.vending.CHECK_LICENSE Safe
  • com.suleenglish.app.DYNAMIC_RECEIVER_NOT_EXPORTED_PERMISSION
Size:
7.75MB
Email:
su*****@gmail.com
URLs:
Website ,Privacy policy
Full description:
See detailed description
Source:
Google Play Store
Data ingested on:
2026-08-04
Compare stats and ranking:

Contact the developer

Chrome-Stats does not own this Android app. Please use these information below to contact the Android app developer.
Developed by:
sulaiman 3131
Google Play Store
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.suleenglish.app
Email:
su*****@gmail.com
Website:
https://malaminzaure.com.ng

Best English To Hausa Dictionary Alternatives

Here are some Android apps that are similar to English To Hausa Dictionary: