Malam Kabiru Gombe Audio mp3 Android

Malam Kabiru Gombe Audio mp3

saurari karatuttukan sheikh kabiru haruna gombe mp3 offline

Features & Capabilities

Malam Kabiru Gombe Audio MP3 app yana dauke da tarin karatuttuka daga Malam Kabiru Haruna Gombe a wurare daban-daban, ciki har da wa'azi, walima, da taruka masu muhimmanci. Wannan manhaja na ba ka damar sauraron darussa da tafsirin Al-Qur'ani daga manyan malamai na Hausa kamar Sheikh Jafar Mahmud Adam, Sheikh Ali Isah Fantami, da sauran su.

Haka kuma, app din yana dauke da karatun Al-Qur'ani na shahararrun makarantun Qur'ani na duniya irin su Sheikh Abdul Basit, Sheikh Sudais, Sheikh Mishary Rashid al-Afasy, da dai sauransu, duka ana samuwa offline. Manhajar na da saukin amfani, kuma an tsara ta don taimakawa masu amfani su samu ilimi da jin dadin sauraro a kowane lokaci, ba tare da bukatar internet ba. Ka raba wannan app din tare da abokanka don samun lada da taimakon wasu musulmai.

User Growth & Download Statistics

Contact the developer

Chrome-Stats does not own this Android app. Please use these information below to contact the Android app developer.
Developed by:
AdamsDUT
Google Play Store
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.andromo.dev653890.app650758
Email:
ad*****@gmail.com
Website:
https://b8bda461b.app-ads-txt.com

User Reviews

Ok nomal
by Ji*****, 2023-12-01

Very interesting
by Is*****, 2023-11-20
View all user reviews ›

Best Malam Kabiru Gombe Audio mp3 Alternatives

Here are some Android apps that are similar to Malam Kabiru Gombe Audio mp3: