YADDA AKE AIKIN HAJJ Android

YADDA AKE AIKIN HAJJ

Yadda ake Aikin Hajji a Sunnan ce

Features & Capabilities

‎Aikin Hajji, daya ne daga cikin shikashikan Musulunci biyar, da ake wajabta wa Musulmai masu hali su yi ko da sau daya ne a rayuwarsu. Ana gudanar da aikin Hajji ne a kwanaki biyar wanda ake farawa daga 8 ga Zul Hajji zuwa 12 ko 13 ga watan. A Duk shekara kimanin miliyoyin mutane ne ke gudanar da aikin Hajji a Saudiyya, wanda shi ne taro mafi girma a duniya.

Wanna Manhaja anyi shi ne domin sauki ga Maniyyatan Aikin Hajji ga Al-Ummar Musulmi baki daya a dukkanin fadin duniya a harshen hausa.
Wannan App yana haskakawa Mahajjata yadda zasuyi aikin hajjin a sunnan ce yayinda suke aikin su na hajji ba tareda sun samu wata wahala ba. Dalili kuwa shi ne zakaga an samu mantuwa ko rashin sani ko bukatar tambaya, da wannan ne mukaga ya kamata a fitarwa al-umarmu hausawa kuma musulmi yadda zaiyi amfanida salularsa (wato Handset) ya saukar da wannan manhaja (Application) domin samun saukin Aikin Hajji a saukake.

Allah Ubangiji ya bamu ladar wannan aikin. Amin

User Growth & Download Statistics

App
By:
AAARSOFTWARE
Downloads:
3,775 66
Version:
1.0 Last updated: 2026-04-02
Version code:
9
Creation date:
2021-01-19
Publisher country:
NG NG
Permissions:
  • com.aaarsoftware.howtoperformsalat.DYNAMIC_RECEIVER_NOT_EXPORTED_PERMISSION
Size:
44.79MB
Email:
aa*****@gmail.com
URLs:
Website ,Privacy policy
Full description:
See detailed description
Source:
Google Play Store
Data ingested on:
2026-06-12
Compare stats and ranking:

Contact the developer

Chrome-Stats does not own this Android app. Please use these information below to contact the Android app developer.
Developed by:
AAARSOFTWARE
Google Play Store
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.aaarsoftware.howtoperformsalat
Email:
aa*****@gmail.com
Website:
https://aaarsoftware.blogspot.com

Best YADDA AKE AIKIN HAJJ Alternatives

Here are some Android apps that are similar to YADDA AKE AIKIN HAJJ: